Al’ajabi

Al’ajabi

Indiyawan da ke bautar mace mai taɓin hankali

Galibi tana yin watsi da masu bautarta kuma ba alamar ta fahimci cewa ana bauta mata.

Ya gano amaryarsa namiji ne bayan kwana 12 da aurensu

Daga hotunan bikin aure, za ku ga cewa da gaske yana kama da mace. Muryarsa tana da laushi iri ta mata.

Dan Sanda Ya Bindige Direba Kan N200

Wani dan shekara 40 da ‘ya’ya uku mai sana’ar kabu-kabu a cikin gari ya gamu da ajalinsa saboda ya hana ’yan sanda cin hancin Naira

Ta kama mijinta yana lalata da ’ya’yan cikinsu

Matar dan kasuwar ta ka shi yana lalata da ’yarsu mai shekaru bakwai, da kuma yunkurin fyade ga ’yarsu mai shekara biyar

An kama barauniyar jariri dan wata daya

Wata mata mai shekara 21 ta faɗa komar ’yan sanda sakamakon zargin ta da sace wani jinjiri dan wata guda da haihuwa.  Kakakin rundunar ’yan sandan Jih