Al’ajabi

Al’ajabi

Budurwa ta rataye kanta a Kano

Wata buduwar mai kimanin shekaru 15 da aka bayyana sunanta da Bahijja Gombe, ta kashe kanta a gidan da take aiki a Kano. Ana zargin ta kashe kanta ne

Yadda wani mutum ya banka wa kansa da budurwarsa wuta

Wani mutum da ake zargin cacar baki ce ta hada shi da budurwarsa, ya cinnawa kansu wuta.

Tsutsotsi sun rayu sama da shekara a cikin makogwaron yaro

Likitoci sun gano wasu tsutsotsi da ke rayuwa a cikin makogwaron wani yaro mai shekara biyar suna zukar jininsa. Likitoci sun yi nasarar yi masa tiyat

An kubutar da matashi bayan awa bakwai a cikin kwata

Wani matashi a Kano ya yi zaman dirshen a cikin kwata cewa ba zai fito ba sai Shugaba Buhari ya sauka daga mulki. Tun kusan karfe bakwai na Magaribar

Bazawarar da ta yi aure sau 10 tana ci gaba da neman mijin da ya dace

Wata bazawara mai shekara 56 wadda a yanzu ta rabu da mijinta bayan aurenta na 10, ta ce har yanzu ba ta daina shirin neman aure ba har sai ta samu mi