Al’ajabi

Al’ajabi

An kama malami ya yi garkuwa da dalibinsa

’Yan Sandan a Jihar Ogun sun damke wani malami, Odugbesan Ayodele Samson, bisa zargin garkuwa da dalibinsa mai shekara takwas. Wanda ake zargin ya sac

Fursunoni 10 za su tafi jami’a a Kano

17 daga fursunonin sun rubuta jarabawar kammala sakandare (WASSCE) ta 2020.

An sace jariri bayan kwana uku da haihuwa

Wata mata ta tsere da jariri mai kwana uku da haihuwa daga zuwa gaisuwa a gidan mai jego.

An ba da damar shan giya da zina bayan yi wa Shari’ar Musulunci kwaskwarima a UAE

Kasar ta sauya dokokin Musulunci don ba da damar shan giya da yin zina.

An sanya masu karbar burodi a keji don daidaita sahu

Hotunan wadansu mutanen Siriya da suke cikin halin ni ’yasu da aka wallafa a Damascus babban birnin kasar, sun nuna yadda aka tilasta wadansu mutane s