Al’ajabi

Al’ajabi

Yadda wani zakara ya kashe dan sanda

Wani dan sanda ya rasu lokacin yake kokarin hana gasar fadan zakaru wadda ba a halatta ta ba, inda zakaran da ya yi kisan yana da farata kamar reza a

Ya yi garkuwa da ’yar cikinsa yana neman kudin fansa daga matarsa

Ya bukaci matarsa ta biya kudin fansa Naira miliyan biyu in ba haka ba zai kashe yarinyar

Kifi zabiya mai ido daya ya firgita masunci

An samu wani kifi jinsin zabiya matacce da wani babban kifi Shark ya hadiye a gabar teku a Lardin Maluku da ke kasar Indonesiya. Wani masunci a kasar

Kamfani ya dauki hayar rago don nishadantar da ma’aikata

Wani hoton bidiyo daga kasar China ya dauki hankalin masu bibiyar shafukan sada zumunta na zamani bayan nuna wani rago jinsin  llama-alpaca mai shekar

Lauya ya kai karar iyayensa kan rashin tallafa masa da kudi

Wani babban lauya mai shekara 41 ya kai iyayensa kara kotu, yana neman a tilasta musu su ci gaba da daukar dawainiyarsa da dukiyar da suke da ita har