Al’ajabi

Al’ajabi

Magidanta 4 sun amsa laifin aikata luwadi da kananan yara a Katsina

Na yi amfani da daya daga cikin yaran sama da sau goma.

Ya ba karnuka 300 muhalli don kare su daga guguwa

Hakan ya sa masoya dabbobi suka kira shi da ‘Jarumi’ bayan ya wallafa wannan labari.

Mahaifin ’ya’ya 19 ya sa wa jaririnsa suna ‘Ya Isa Haka’

Da a ce na san haka zata faru, da ban haifi ’ya’ya da yawa ba.

Rancen karo aure ya ta da hargitsi a Iraki

Bayar da bashi ga magidanta masu neman karo aure na neman kawo yamutsi tsakanin ma’aurata a kasar Iraki. Bankin Al-Rasheed na kasar ya fitar da tsarin

An kama magidancin da ya yi garkuwa da kansa a Kano

Rundunar  ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum, da ya yi garkuwa da kansa don ya karbi kudi a hannun ’yan uwansa. Ado ya hada kai da matarsa da w