Al’ajabi

Al’ajabi

An gano takun sawun mutane da ya shekara dubu 120 a Saudiyya

Ya nuna cewa, jama’a na ziyartar yankin tafkin don neman ruwa yayin da dabbobi ke zuwa yankin yin kiwo.

Matashi ya kai karar mahaifiyarsa kan korarsa daga gidanta

Da farko nayi murnar kasancewa tare da ni don na taimake shi, amma daga baya sai ya sauya rayuwarsa.

‘’Yan gida daya sun mutu bayan cin abinci’

Ana zaman zullumi a garin Benin na Jihar Edo game da mutuwar mutum bakwai ’yan gida bayan sun ci abinci. Mazauna sun ce iyalan da ke zaune a Layin Mas

Yadda tsadar abinci ke sa satar garin tuwo a Kano

Halin matsi da tsadar kayan abinci sun sa wadansu mutane sun fara satar garin tuwo a wurin nika

Hotuna: Yadda wasu Makafi ke sana’ar nika

Wasu magidanta ‘yan uwan juna da Allah ya jarabta da makanta sun bayyana cewa bara kaskanci ne don haka suka   rike sana’ar nika garin alb