Wani hafsan dan sanda ya bindige kansa
Dan sandan ya kulle kansa a daki bayan dawowa daga aiki sannan ya harbe kansa
Al’ajabi
Dan sandan ya kulle kansa a daki bayan dawowa daga aiki sannan ya harbe kansa
Magidanci ya fille wa matarsa hannu saboda rahisn haihuwa
Jami’an tsaro sun cafke mijin wata malama da ya batar da kama domin yi mata satar jarabawar neman aikin koyarwa a makarantar gwamnati. Dubun magidanci
Rahotanni sun ce daya daga cikin mutum hudu na wadansu masu ciwon hakori a Birtaniya sun yi wa kansu maganin ciwon hakoran ta hanyar fizge su da filay
Wata kyanwa ta bai wa wadansu ma’aikatan kamfanin dakon kaya a jirgin sama mamaki bayan samunta a raye, duk da kulle ta da aka yi a cikin kwantainar k