Al’ajabi

Al’ajabi

Uwa ta kashe ’ya’yanta biyu a Kano

Ana zargin matar ta hallaka ’ya’yanta nata ne saboda mijinta ya kara aure

An kama dan sanda da satar jarabawar JAMB

Hukumar shirya jarabawar shiga manayan makarantu (JAMB) ta damke wani jami’in dan sanda bayan ya dauki hayar wani ya rubuta masa jarabawa. Dan sandan

‘Ya kashe kansa ne saboda an zarge shi da lalata’

Dangin wani gwanin girki dan asalin kasar Japan wanda ke tashe a Faransa, Taku Sekine, sun ce ya kashe kansa ne saboda an zarge shi da aikata fyade. “

’Yan sanda sun cafke mata da miji da kan mutum a Ogun

Rundunar ’Yan sandan jihar Ogun ta kama miji da mata da bokansu bisa laifin yanko kan wani mamaci bayan sun tono kabarinsa. Mai magana da yawun Rundun

Ana zargin matasa da kashe dattawa ta hanyar tsafi a Binuwe

Hakimin Tyoshin, Cif Daniel Abomtse, ya zargi matasa da kashe dattawa ta hanyar tsafi a karamar hukumar Gwer-West ta jihar Binuwe. Abomtse ya bayyana