Al’ajabi

Al’ajabi

An kai saurayi kurkuku kan cizon mace a lebe

Matashi ya gantsara wa wata mata cizo a yayin wata takaddama

Matasa sun kori sarki daga fada

Wasu fusatattun matasa sun kori sarkin garinsu daga fadarsa sakamakon zargin sa da kin yin abin da ya dace a matsayinsa na sarki mai martaba. Fusatatt

Daliban jami’a sun kashe abokinsu saboda wayar salula a Oyo

Daliban sun zargi Alex Akpo da satar wayar salula ne da ya yi amfani da ita wajen tura sakon kudin cacar wasanni

An kama soja kan zargin satar makamai a Borno

An kama sojan yana kokarin yin fasakwaurin albarusai 602 daga Jihar Borno

’Yan Sanda Sun Kama Sojoji 4 Kan Fashi Da Makami

Sojojin sun bar wurinsu sun je wata jihar yin harkallar da suka fada a hannun ’yan sanda