Al’ajabi

Al’ajabi

Abin da ya sa na binne jikana da rai

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta kama wani tsoho dan shekara 50, bisa zagin binne jikansa da rai. Mai magana da yawunta, DSP Ahmed Wakil, ya ce

Ta lakada wa dan kishiya duka har ya mutu

Ta yi wa dan kishiyarta mai shekara bakwai dukan kawo wuka har sai da ya ce ga garinku

An cafke shi ya kashe mahaifiyarsa da ’ya’yansa

Ya kashe ‘ya’yansa biyu ya jikkata uku ta hanyar saran su da adda da tsakar dare

Matar da ta fara ginin gida har ta kammala ita kadai

Hotunan wata mata ’yar asalin kasar Afirka ta Kudu sun karade gari bayan da aka gan ta ita kadai tana gina gidan da za ta zauna a ciki. Matar mai suna

Kotu ta kashe auren shekara 21 saboda girki

Wata kotu da ke zamanta a yankin Mapo na Ibadan babban birnin jihar Oyo ta katse igiyar wani aure mai shekara 21 tsakanin saboda matar ta ki yi wa mij