Al’ajabi

Al’ajabi

Kullum sai na sha fitsarin shanu domin maganin COVID-19 —Akshay Kumar

Jarumin fina-finan Indiya na Bollywood Akshay Kumar ya ce yakan sha fitsarin saniya a kullum domin maganin COVID-19. Akshay Kumar na daga cikin dimbin

Yadda likitoci suka ceci kunkuru mai shekara 79 a Sakkwato

Daga wata jiha sai da aka kai dattijon kunkurin asibitin koyarwa aka iya ceto ransa

Magidanci ya kashe agola don ya samu soyayyar amaryarsa

Ana zargin wani magidanci mai kimanin shekara 40 da kashe agolansa mai shekaru 17 domin samun soyayyar amaryarsa, mahaifiyar yaron. Lamarin da ya auku

Alkali ya yanke wa barawo hukuncin sharar kotu

Kotun majistire da ke zama a Wuse Zone 6, Abuja, ta zartar wa wani direba mai shekara 35, Ahmed Danladi, hukuncin sharar farfajiyarta ta kwanaki biyu

‘Abin da ya sa muka fi son shan wiwi a kan sigari’

Wasu matasa uku da ake zargi da ayyukan fashi a Jihar Osun sun shaida wa kotun Majistare da ke zamanta Osogbo cewa sun zabi shan tabar wiwi ne a kan s