Al’ajabi

Al’ajabi

Bacewar dan kamfan mata ya kashe aure

Wata kotu da ke zamanta a Mapo na Ibadan ta raba auren wata mata Sadiya Abbas da mijinta Azeez bisa batan dan kamfanta. Sadiya ta shigar da karar nema

Babu wanda rikicin Kudancin Kaduna bai taba ba – Janar Agwai

Biyo bayan tashin-tashinar da aka rika fuskanta a Kudancin Kaduna, masu ruwa da tsaki a yanzu haka na tattaunawa a garin Kafanchan da ke karkashin kar

Fyade: Yadda aka yaudari diyata da shinkafa da kwai

Mahaifin wata yarinya mai shekara shida da aka yi wa fyade, Okehelem Palace Oyenma, ya kirayi Rundunar ’Yan Sandan Najeriya da ta tabbatar an bi wa di

Yadda aka yi wa karamar yarinya yankar rago a Filato

A ranar Asabar ce aka kashe wata yarinya mai shekara bakwai, Juwairiya Auwal a cikin gidan tarihi na birnin Jos da ke Karamar Hukumar Jos ta Arewa, a

An tono akwatunan gawa masu shekara 2,500 a Masar

Har yanzu rubutu da launukan akwatunan da aka yi da katakai ba su lalace ba