Al’ajabi

Al’ajabi

Wani mutum ya kona gidansa saboda kuda

A rahoton da sashen Hausa na jaridar BBC ya wallafa, ya ruwaito wani mutum da tsautsayi ya sanya ya kone wani sashe na gidansa a Faransa a yayin da ya

Yadda dalibai mata ke satar jarabawa da ado a faratansu

An kama wadansu mata 35 kan zargin yunkurin satar jarrabawa a wata makaranta da ke Jihar Michoacán a kasar Mexico, inda suka rubuta a msar jarrabawar

Karen da ya ceci sojoji a wurin yaki ya yi ritaya daga aiki

Wani karen da ke aiki da sojoji mai suna Kuno da ya ratsa cikin harbin harsasai da abokan gaba don ya ceto sojojin Birtaniya da ke yaki da Al’Qa’ida a

Da jarin N100 wani yaro ya yi shagon kansa a kwana 10

Ya fara da kasa kayan N100 a cikin kwali, amma cikin kwana 10 har ya yi shagon kansa

Wani matashi ya yi yunkurin kashe kansa kan auren Hanan Buhari

’Yan sanda a Jihar Kano sun kubutar da wani matashi mai suna Abba Ahmed daga yunkurinsa na kashe kansa bayan an kasa shi a neman auren diyar Shugaban