Al’ajabi

Al’ajabi

Budurwa mai shekara 14 da ke kiwon manyan macizai

Bidiyon wata budurwa mai suna Chalwa Ismah Kamal mai shekara 14 ’yar kasar Indonesiya ya dauki hankalin jama’a da dama a kafafen sada zumunta bayan an

Yadda magidanci ya mutu garin ceton tunkiya

Wani magidanci mai shekara 55 ya gamu da ajalinsa a kokarinsa na ceto tunkiyarsa da ta fada rijiya. Lamarin da ya faru a kauyen Sha’iskawa a Kar

‘Kwamandan Hisba da basarake sun sayar da jariri a Kano’

Hukumar Hana Safarar Mutane (NAPTIP) ta kama wani Kwamandan Hisba da Mai Unguwar Fage a Jihar Kano, bisa zargin sayar da jariri dan shekara daya a Jih

Kaunar da mijina ya ke min ta wuce gona da iri, a raba aurenmu

Mun samu wani rahoto mai cike da ban mamaki na wata matar aure Musulma da ta nemi a raba ta da mijinta saboda kawai babu abin da ya sani a cewarta sai

An ci tarar tsoho saboda carar zakaransa

An ci tarar wani tsoho mai kimanin shekara 83 Yuro 166, kwatankwacin N77,304 bayan makwabtansa sun kai karar sa kan wani zakaransa da ke takura musu d