Al’ajabi

Al’ajabi

Makwabcina ya yi wa ’yata cikin shege

Kawun matashin ya ba da kudi a zubar da cikin da ake takaddama a kai

Saurayin da budurwarsa ta cinna wa wuta a Makurdi ya mutu

Wani saurayi da budurwarsa ta banka wa wuta a Binuwai ya ce ga garinku nan a Cibiyar Lafiya ta Tarayya da ke Makurdi, babban birnin Jihar Binuwai. Sau

’Yar shekara 18 ta banka wa saurayinta wuta a Binuwai

Wata budurwa ’yar shekara 18 mai suna Esther Alex, ta cinna wa saurayinta wuta a kan titin ZakiBiam da ke Unguwar Wadata a Makurdi, babban birnin Jiha

N2,000 nake sayen sassan jikin dan Adam —Matsafi

An kama wani boka dauke sassan jikin dan Adam wanda ya ce yana saya ne a kan N2,000 daga hannun wani dillalin sassan jikin mutane. Matsafin ya ce yana

Mai cikin ’yan biyu ta dauki cikin da na uku kafin ta haihu

Wadansu ma’aurata sun shiga cikin yanayin farin ciki bayan da aka yi wa matar gwajin juna biyu inda ya nuna tana dauke da tagwaye daga bisani kuma aka