Al’ajabi

Al’ajabi

Girman tumbi ya kubutar da shi daga fadawa a rijiya

Masu aikin ceto a Lardin Henan da ke kasar China sun yaba wa girman tumbin wani dan kasar saboda girman tumbin ya kubutar da shi daga fadawa cikin rij

An ceci dattijon da aka daure shekara 30 a Kano

Dangin mutumin mai shekaru 55 sun yi masa daurin talala a jikin wani gungume a wani kuntataccen daki

An ceto mutumin da aka daure shekara 15 a Sokoto

Salisu mai shekara 45 ya kasance a daure a gidan kawunsa na shekara 15 bisa zagin tabuwa

Yadda aka kama Bafaranshe zai yi wa matar direbansa fyade

Wata matar aure da ke yi wa bature dan kasar Faransa aiki a gidansa ta koka cewa ya yi yunkurin yi mata fyade. Maryam Ukpoji da ke aikatau a gidan Baf

Yadda muka haifi ‘yan hudu bayan dogon jira

Farin cikin Mista Nonso Amyaegbu ba zai misaltu ba lokacin da matarsa, Mauree mai kimanin shekaru 41 ta haifa masa ’yan hudu rigis, shekaru biyar baya