Akwai barazanar kai wa Majalisar Kano hari —’Yan Sanda
’Yan sanda sun lashi takobin casa duk masu neman hana zaune tsaye a kan dambarwar rushe sabbin masautun Jihar Kano
Al’ajabi
’Yan sanda sun lashi takobin casa duk masu neman hana zaune tsaye a kan dambarwar rushe sabbin masautun Jihar Kano
Alkalin Kotun, Maruff Mudashiru ya ba da belin wanda ake zargin a kan Naira dubu 200.
DPO ya kama masu safarar miyagun kwayoyi da suka yi masa tayin cin hancin 400,000 bayan ya kama abokin harkarsu
An gurfanar da wani dodo a bisa zargin sa da cin zarafin wata mata a yanin Ugwuoye da ke garin Nsukka a Jihar Enugu. Rundunar ’yan sanda reshen Nsukka
Marigayin ya kasance a gaban kotu domin ba da shaida a wata shari’a da ta shafi abokinsa.