Al’ajabi

Al’ajabi

Mutumin da ya ja jirgin kasa ya kashe wani yaro ya shiga hannu

Wani mutum mai shekara 41 zai gurfana a kotu bisa zargin ingiza wani yaro dan shekara 8 karkashin jirgin kasa da ya yi sanadiyyar mutuwarsa. Habte Ara

N500 ta yi sanadiyyar kashe matashi a Kano

Fada tsakanin wasu matasa biyu ya yi sanadiyyar mutuwar dayansu a unguwar Dantsinke ta karamar hukumar Kumbotso a Jihar Kano. Takaddamar ta barke tsak

Za mu biya ma’aurata Dala 3,000 su jaraba katifarmu

Wani gurbin aiki mai tsoka da aka ware wa ma’aurata kadai na ci gaba da daukar hankali. Cibiyar SleepStandard, mai rajin samar da lafiyayyen bar

Dan ta’adda ya tsere a hannun ’yan sanda

Wani wanda ake zargi da hannu a kashe-kashen mutane a yankin Akinyele na Jihar Oyo ya tsere daga hannun ’yan sanda. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar O

An kara ceto matashi da iyayensa suka kulle shi shekara 15 a Kano

Karo na biyu ke nan ana kubutar da matasa da iyayensu suka kulle na tsawon shekaru a gida