Al’ajabi

Al’ajabi

An cafke fasto kan safarar jarirai

Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Akwa Ibom ta cafke wata fasto mai suna Misis Mmayen Odiuotip da wasu mutane biyar bisa zargin sata da kuma cinkin jaririy

Yadda dan ludu ya yi wa yara 12 fyade

An kama wani dan luwadi bayan ya yi wa wasu kananan yara maza fyade a Jihar Sakkwato. Dubunsa ta cika be bayan ya lalata yara 12 a gidan da aka ba shi

‘Abin da ya sa na ɗaure ɗana cikin dabbobi’

Jibril Aliyu ɗan shekara 10 da ke Unguwar Badariya Birnin Kebbi, mahaifinsa tare da kishiyoyin mahaifiyarsa sun ɗaure shi tsawon shekara biyu tun baya

Yadda mata ta kulle dan kishiyarta shekara bakwai a daki

’Yan sanda a Jihar Kano sun ceto wani matashi mai suna Ahmad Aliyu mai shekara 32 da kishiyar mahaifiyarsa ta kulle a daki tsawon shekara bakwai sabod

An tsare miji da mata kan azabtar da ’yar kishiya

Wata mata da ke musguna wa diyar kishiyarta mai shekara takwas ta shiga hannun hukuma tare da uban yarinyar. An kama tare da tsare matar da mijinta wa