Al’ajabi

Al’ajabi

Wani mutum ya cinna wa kansa wuta a Jos

Da safiyar Alhamis ya banka wa kansa wuta inda ya kone ya sankare

An gurfanar da Matashi saboda cizon Budurwarsa a Mama

Wani matashi dan shekara 25, Chibuike Njokwu da ake zargi da gantsara wa budurwarsa cizo a nononta na hagu, a ranar Laraba ya gurfana gaban wata Babba

Yadda mai shayi ya zama dan Majalisa a Kano

Hon. Mudassir Ibrahim Zawachiki shine mamba mai wakiltar Kumbotso a Majalisar Kano, ya yi sana’ar sayar da shayi har ya zama dan majalisa.

Mace ’yar kabilar Igbo ta farko dake kiwon shanu a daji

Rataye da sandarta, sanye da gajeren wando mai launin shudi da bakar riga da kuma hular kaboyi, Misis Ekene Obaye ta kasance mace ta farko ’yar asalin

’Yan daba sun aika ’yan bindiga lahira a Kaduna

’Yan dabar sun kone ’yan bindigar kurmus bayan da suka yi wa wani dan kasuwa kwace