Al’ajabi

Al’ajabi

An kama lauyan bogi yana tsaka da aiki a kotu

Wani lauyan bogi ya shiga hannu a lokacin da ya halarci zaman kotu domin kare wasu mutane da suka dauke shi aiki. ‘Yan sanda sun damke shi ne an

Matar basarake ta kama shi yana wa diyarsa fyade

Basaraken ya yanke jike ya fadi bayan matarsa da ta kama shi ta bayar da shaida

An kama kyanwa mai fasakwaurin kwayoyi zuwa gidan yari

‘Yan sanda na binciken yadda aka yi amfani da kyanwa wajen fsakwaurin miyagun kwayoyi da layukan wayar salula ga fursunoni a gidan yari a kasar

‘Da sanin mahaifinsu na yi musu cikin shege’

Wani matashi da ya yi wa wasu ‘yan mata (Ya da kanwa) fyade har suka dauki ciki ya ce da izinin mahaifinsu ya yi. Aminiya ta samu rahoto cewa tu

Yadda fatake suka kamo dan uwansu da shantake a cirani

Wasu fatake ragon layya daga Arewacin Najeriya sun gano wani dan uwansu da ya je cirani Jihar Ogun, amma ya mike kafa a garin Ogunmakin, ya yi zamansa