Miji ya kashe matarsa mai juna biyu
Wani magidanci dan shekara 47 ya gurfana a gaban kotu bisa zargin lakada wa matarsa mai juna biyu dukan tsiya har sai da ta mutu. Bayan dukan da mutum
Al’ajabi
Wani magidanci dan shekara 47 ya gurfana a gaban kotu bisa zargin lakada wa matarsa mai juna biyu dukan tsiya har sai da ta mutu. Bayan dukan da mutum
An kubutar da wani mutum bayan ya shafe kwana biyu makale a tsohon ramin hakar ma’adanai a lokacin da ya je don neman gwal. John Waddell, dan shekara
Likitoci sun cire wukar a kokon kansa bayan shekara 26 yana fama da ita.
Kananan yara da mata na cikin mutanen da suka nitse a ruwa a Jihar Neja
Ta nemi kudin fansa daga hannun mijinta amma ta ce bisa kuskure hakan ta faru.