Al’ajabi

Al’ajabi

An haifi ‘yan uku masu dauke da COVID-19

Likitoci sun tabbatar da cewa wasu jarirai ‘yan uku da aka haifa na dauke da cutar COVID-19 bayan an yi musu gwajin cutar a kasar Mexico. Jami&#

Yadda uba ya kashe ‘ya’yansa ya kuma jikkata mahaifinsa

Wani magidanci ya shiga hannu bayan zarginsa da hallaka ‘ya’yansa na cikinsa biyu da kuma jikkata mahaifinsa mai shekaru 72. Mutumin mai s

Yadda Dangote ya tuka mota babu jami’an tsaro don yin ta’aziyya

Attajiri mafi kudi a Afirka Alhaji Aliko Dangote ya tuka motarsa da kansa inda ya je gaisuwar ta’aziyya ba tare da rakiyar jami’in tsaro b

Mai faci ya saci kamfan wata mata zai yi tsafin kudi

An kama wani mai facin taya da ya sace kamfan wata mata don yin tsafin samun kudi dare daya da shi. Mai facin ya sace wa matar kamfai ne a lokacin da

Biri ya yi kisa, ya jikkata mutum 250 saboda ya rasa giya

Wani biri da ya saba yin tatul da giya ya hallaka mutum daya ya kuma jikkata 250 bayan ya nemi giya ya rasa. An yi wa akasarin mutane 250 din da birin