Al’ajabi

Al’ajabi

Miji ya yi yunƙurin kashe matarsa kan zargin maita a Kano

Magidancin ya yunƙurin kai wa matar tasa farmaki da adda saboda zargin ta da maita

Miji ya amince saurayin matarsa ya tare a gidansu

Matata ba ta yi laifi ba. Ina son in ga matata tana nuna abin da take so wa kanta, tana yin duk abin da ta ga dama.

Kare ya ta da gobara a gida

Ana gargaɗi game da barin batir lithium a wurin da yara da dabbobi za su iya kaiwa.

Magidanci ya sari matarsa da adda har lahira

Al’ummar yankin sun nemi su halaka mutumin saboda saran matar tasa da ya yi da adda a kanta, har ta rasu

Ya daɓa wa yayansa wuƙa saboda Naira 700

Wani matashi ɗan shekara 32 ya soka wa ɗan uwansa wuƙa ya saboda Naira 700 a Unguwar Zara da ke Yankin Babban Birnin Tarayya.