An kama mai abincin sayarwa da ke girki da ruwan wanke gawa
Ta ce duk wanda ya ci abincinta sai ya sake dawo kuma tana samun ciniki sosai.
Al’ajabi
Ta ce duk wanda ya ci abincinta sai ya sake dawo kuma tana samun ciniki sosai.
Wani saurayi mai kimanin shekara 18 da ke zaune a Unguwar Karofin Madaki a garin Bauchi ya shiga hannun ’yan sanda bisa zargin aikata kisa. Ana zargin
Wani magidanci ya gudu ya bar matarsa bayan ta haifi ’yan uku a wani asibiti mai zaman kansa da ke garin Okpoko, Karamar Hukumar Ogbaru a Jihar Anambr
Wutar jikin wata fitila da ta fado wa wani jariri mai kwana daya a duniya ta yi sanadin konewarsa a fuska da kafafu a birnin Kalaba na jihar Kuros Rib
Ita kuma matar tasa lakcara ce a Jami’ar Jihar Kaduna (KASU).