Al’ajabi

Al’ajabi

An haifi saniya mai kai biyu da ido hudu da harce biyu

Saniyar wani manomi mai suna Bhaskar, ta haifi wata saniya mai abin mamaki da ba a saba gani ba. Saniyar ta haifi ’yarta ce da kai biyu da idanu hudu

Ta rasa ido bayan yi mata zanen tattoo

Wata ’yar kasar Poland mai shekara 25, ta  rasa idonta garin gyarar gira inda ta makance a idonta na dama ta kuma samu matsalar gani a idonta na hagu

Cutar Kurona: An tsare kyanwar da aka kai Indiya daga China

Wata kyanwa da aka dauko ta daga kasar China bisa kuskure a cikin kwantainan kaya na fuskantar barazanar maida ta gida don tsoron yaduwar cutar Kurona

Kunkuru mai shekara 100 mai ’ya’ya 800 zai koma gidansa na asali

Wani tsohon kunkuru mai shekara 100 mai suna Diego da ke rayuwa a Tsibirin Galapagos da ke Kudancin Amurka, wanda aka yi amfani da jinsinsa wajen haif

Dan Indiya mai bauta wa Shugaba Trump ya fadi dalilinsa

Duk da yadda Amurkawa ke nuna matukar goyon baya ga Shugaba Donald Trump, ba su kai wani dan kasar Indiya ba. Mutumin mai suna Bussa Krishna ya koma y