Al’ajabi

Al’ajabi

Cutar Kurona: An daura aure cikin minti biyu a China

Wadansu ma’aurata ’yan kasar China sun shiga kundin tarihi, sakamakon gudanar da bikin daurin aure cikin minti biyu kacal, kuma mutum shida kadai suka

Ya shekara 16 yana kwana daki daya da gawar matarsa

Wani mutumin kasar Vietnam mai suna Mista Le Ban, ya shafe shekara 16 yana kwana daki daya da gawar matarsa sakamakon shakuwar da ya yi da ita. Lokaci

Ta bukaci a raba aurenta saboda  mijinta bai son wanka

Wata matar aure mai suna Soni Debi, mai shekara 20 da ke zaune a Lardin Bihar’s Baishali a kasar Indiya, ta kai karar mijinta kotu tana neman a raba a

Mai yatsu 31 ta shiga Kundin Tarihi

…Makwabta na kiranta da mayya   Wata mata mai suna Kumari Nayak, mai shekara 63 da ke garin Odisha a Indiya, ta ce mutanen gari suna tsangwamarta

Likitoci sun ciro tarin gashi daga mahaifar wata

Bayan yawan fama da ciwon ciki da wata mata uwar ’ya’ya biyu, ke yawan kuka a kai, likitoci sun yi nasarar ciro tarin gashi a cikin mahaifarta bayan s