Al’ajabi

Al’ajabi

’Yan sanda sun kama direban da ke yawo da kwarangwal a matsayin fasinja

Jami’an ’yan sandan Jihar Arizona da ke Amurka sun kama wani tsoho mai kimanin shekara 62, mai suna Alas wanda ya shirya wani kwarangwal na roba ya da

Indiyawa na bauta wa akuya mai fuskar mutum

Bayan haifar wata akuya ’yan kwanaki kadan a garin Rajasthan da ke Arewa maso Yamma a kasar Indiya, tuni wadansu suka fara bauta mata. Akuyar da take

Alan Hattel: Mutumin da ya mallaki kabarinsa kafin ya rasu

Wani mutumin yankin Scotland da ke Birtaniya mai suna Alan Hattel ya razana jama’a da dama bayan ya zabi kabarinsa a makabartar da aka binne matarsa,

Aladu sun cinye mai su a gidan gonarsa

Aladu sun cinye wani mutum mai shekara 71 a duniya mai suna Mista Krzysztof (Christopher) da ya je debo ruwa a wata rijiya da take a cikin gonarsa a k

An cire matacciyar tsoka laba 3 a hannuwan tsohon sojan da ya yi wa kansa allurar man shafawa

Wani tsohon soja mai suna Kirill Tereshin da ake wa lakabi da  Popeye  ya yi ma kansa allura da man shafawa wacce ta haifar masa da matsalar da ta san