Al’ajabi

Al’ajabi

Jirgin sama ya dira a kan titin mota

Wani jirgin saman fasinja a Iran ya kaucewa hanyarsa ta sauka inda ya dira a kan titin mota. Biyu daga cikin fasinjoji 136 da ke cikin jirgin sun samu

Liman ya gano amaryarsa namiji ne

An gufanar da wani matashi da ya yi shigar mata har wani limami ya aure shi a qasar Uganda. Matashin mai suna Swabullah Nabukeera ya riqa shigar mata

Ya yi sata awanni da zuwa neman aiki a kamfanin da ya je

Wani da yake fatar zama ma’aikacin wani kamfani ya yi gaggawa wajen bayyana rashin gaskiyarsa bayan ya yi nazarin farashin wani daga cikin hajar kamfa

Ya kashe abokinsa ya cinye marainansa

Jami’an tsaro sun kama wani mutum mai suna Mark Latunski, mai shekara 50 dan asalin Jihar  Michigan da ke Amurka, inda suke tuhumarsa da kashe wani ab

Banki ya yi kuskuren tura wa wata sama da Naira biliyan 13 a asusunta

Wata mata da ke a Arewacin Jihar Tedas a Amurka  ta zama biloniya ta kwana daya bayan da bankin da take ajiyar kudi ya yi kuskuren tura mata makudan k