Al’ajabi

Al’ajabi

Ya ba karnuka 300 muhalli don kare su daga guguwa

Hakan ya sa masoya dabbobi suka kira shi da ‘Jarumi’ bayan ya wallafa wannan labari.

Mahaifin ’ya’ya 19 ya sa wa jaririnsa suna ‘Ya Isa Haka’

Da a ce na san haka zata faru, da ban haifi ’ya’ya da yawa ba.

Rancen karo aure ya ta da hargitsi a Iraki

Bayar da bashi ga magidanta masu neman karo aure na neman kawo yamutsi tsakanin ma’aurata a kasar Iraki. Bankin Al-Rasheed na kasar ya fitar da tsarin

An kama magidancin da ya yi garkuwa da kansa a Kano

Rundunar  ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum, da ya yi garkuwa da kansa don ya karbi kudi a hannun ’yan uwansa. Ado ya hada kai da matarsa da w

Makafi ‘Yan Uwa uku Masu Sana’ar Nikan Albo sun nemi taimakon jama’a

Wasu magidanta uku ‘yan uwan juna  da Allah ya jarabta da lalurar makanta suka kuma riki sana’ar nika garin albo domin dogaro da kai sun b