Al’ajabi

Al’ajabi

Kamfani ya tilasta ma’aikatansa cin kifi mai rai da shan jinin kaji

Wani kamfanin saye da sayarwa da ke Guizhou, a kasar China, ya ladabtar da ma’aikatansa ta hanyar tilasta musu cin kifi mai rai da shan jinin kaji sab

Ya sa dansa yin bara a tashar jirgin kasa don ladabtarwa

Wani mahaifi dan kasar Chana ya sa dansa yin bara a tashar jirgin kasa ta Shanghai a matsayin ladabtarwa saboda rashin yin gwajin karatun da aka umarc

A kokarin rage kiba ta hadiye roba mai tsawon santimita 30

Wata budurwa mai suna Diao Lu mai shekara 22 da ke birnin Guangzho a kasar China ta hadiye roba don ta taimaka mata wajen yin amai, inda yanzu haka ta

Saboda rashin haihuwa miji ya cinna wa matarsa wuta

Wani magidanci ya cinna wa matarsa wuta a gundumar Rod El Farag da ke Alkahira babban birnin Masar saboda rashin haihuwarta a tsawon shekara uku da au

Ya shiga cikin rijiya mai zurfi don ceto maciji

Wani mutum da ke aiki a wani gandun daji mai suna Shagil da ke kauyen Peramangalam a  gundumar Thrissur a Jihar Kerala da ke kasar Indiya, ya shiga ci