Al’ajabi

Al’ajabi

Marar hannuwa da take tuka jirgin sama da kafa

Wata marar hannuwa mai suna Jessica Cod, ta cimma burinta a rayuwa inda ta zama direbar jirgin sama ta hanyar tuka shi da kafa. Kadan daga cikin tarih

An ciro kifin da ransa daga cikin hancin yaro

Likitoci sun ciro kifi da ransa daga cikin hancin wani yaro bayan da likitocin suka yi wa yaron tiyata ta awa uku. Kifin ya shige cikin hancin yaron n

An haifi jariri mai kai biyu da hannuwa uku

Wata mata mai suna Babita Ahirwar, mai shekara 21 ta haifi jariri mai kai biyu a manne a jiki da hannuwa uku a Indiya. Babita da mijinta Jaswant Singh

Kudin da ka ba ni sun yi yawa – Dan fashi ga ma’aikacin banki

…Ka ba ni fiye da kudina Jami’an ’yan sanda na tuhumar wani mai suna Sandy Hawkins a birnin Boca Raton da ke jihar Florida ta Amurka, saboda zargin yi

An tallafa wa kare mai jela a goshinsa

Jami’a cibiyar masu agajin karnuka ta ‘Mac’s Mission’ a jihar Missouri da ke Amurka, sun tsunto wani karamin kare wanda suka radawa suna Narwhal (mai