Al’ajabi

Al’ajabi

Jami’a na sanya dalibanta su kwanta a kabari don tuna Lahira

Jami’ar Radboud da ke birnin Nijmegen a kasar Holland, tana tutiya da wani “kabari na tsarkakewa” da take da shi da dalibai kan kwanta a cikinsa na ts

Ya kashe saurayin ’yarsa ya aure ta

Wani mutum a West Birginia a kasar Amurka ya shaida wa hukumomi cewa ya auri  daya daga cikin ’ya’yansa biyu bayan ya taimaka wajen kashe saurayin day

An kama wanda ya auri mata 60 a cikin shekara 25

Jami’an ’yan sandan ofishin Purbadhala da ke Gundumar Mymensingh a kasar Bangladesh sun kammala hada rahoto kan karar da wata matar aure mai suna Rosy

An samu tarin kyankyasai masu rayuwa a cikin kunnen mutum

Likitoci sun gano tarin wasu kyankyasai da suke rayuwa a cikin kunnen wani mutum da ke fama da ciwon kunne a kasar China. Marar lafiyar mai suna Mista

Kifi mai fuskar mutum na korar mutane a kogi

Wani kifi mai fuska irin ta mutum ya tada kura a shafukan sada zumunta na zamani bayan an wallafa bidiyon kifin wanda ke yawo a cikin ruwa a hankali k