Al’ajabi

Al’ajabi

Watsi da mara lafiya: Kungiyar Likitoci ta fusata kan dakatar da likita a Kano

kungiyar NMA ta ce kamata ya yi a mayar da hankali wajen kula da halin da fannin lafiyar ke ciki da inganta hakkokin ma’aikatan bangaren

Yadda wa ya yi wa ƙanwarsa yankan rago bayan ya yi garkuwa da ita

Wanda ake zargin, ɗan yar mahaifin yarinyar da ya kashe ne da dukkansu ke zaune a Zariya.

Dan acaba ya sace wa wata mata ‘ya’ya 3

Wani dan acaba da har yanzu hukumomi ba su ganoshi ba ya gudu da wasu yara uku ’ya’yan mace guda bayan sun je ziyara gidan kakarsu. An dai nemi yaran

An daure shi a kurkuku kan zambar kudin jabu

Bayan ya yi sayayya ya biya, yana tafiya kudin suka koma ganyen zogale

An kashe matashi saboda hula a Bauchi

Har gida suka je suka dauke shi daga bisani dai gawarsa aka nuna wa mahaifansa