Ann Grace: Matar da ta auri maza uku lokaci daya
Wata mata mai suna Ann Grace Aguti mai shekara 36 ’yar kasar Uganda ta auri maza uku lokaci daya kuma duk ta ba su muhalli. Ann Grace, ta tanadar wa a
Al’ajabi
Wata mata mai suna Ann Grace Aguti mai shekara 36 ’yar kasar Uganda ta auri maza uku lokaci daya kuma duk ta ba su muhalli. Ann Grace, ta tanadar wa a
’Yan sanda sun kama wata mata a garin Niagara Falls a Jihar New York da ke Amurka, kan zarginta da daba wa karen saurayinta wuka saboda kishi. ’Yan sa
Wani doki ya dauki hankalin jama’a a shafukan sada zumunta kan yadda yake kwanciya a kasa ya rufe idanu kamar ya mutu don kawai bai son daukar mutum.
Mahaifiyar wani jariri da ta haife shi babu idanu ta mika shi ga gidan marayu bisa hujjar cewa ba za ta iya ci gaba da rayuwa da jaririn ba. Jaririn m
Wadansu masu binne gawa a makabarta sun firgita lokacin da suka ji murya daga cikin kabarin kamar sautin lasifika daga cikin kasa. Daya daga cikin ’ya