Al’ajabi

Al’ajabi

Malama marar hannuwa na amfani da baki wajen yin rubutu ga dalibai

Wata malamar makaranta mai suna Enyonam Louisa Esi, da ba ta da hannuwa tana ci gaba da gudanar da wasu ayyukanta na yau gobe. An yi ta yada hotunanta

Mai shekara 83 ya yi digiri na biyu

Wani tsoho mazaunin kauyen Daata da ke yankin Hoshiarpur,  a kasar Indiya mai suna Sohan Singh Gill, ya ajiye karatunsa ne bayan kammala Kwalejin Khal

An gano jaririya da ranta a cikin wani kabari

Yan sanda sun ceto wata jaririya da ake zargin an binne ta da ranta a Jihar Uttar da ke Arewacin Indiya. Wani mutum ne ya gano jaririyar a cikin wata

An samu Fam biliyan 1.25 a asusun bankin mabaraciya

Kirki da jinkai na mutanen kasar Lebanon ya mayar da wata mabaraciya hamshakiyar mai kudi, kamar yadda rahotannin da suka fito daga kasar suka nuna. H

An haifi wani dan maraki da fuskar mutum a kasar Ajantina

An haifi wani dan maraki da fuskar mutum duk da cewa ya mutu awanni kadan da haihuwarsa a kasar Ajentina, sai dai an yi ta watsa hotunan bidiyonsa a I