Al’ajabi

Al’ajabi

Wani barawo da ya shiga gida sata ya buge da girka wa kansa kalaci

Wani barawo da ya shiga wani gida a Florida ta kasar Amurka a farkon makon nan ya buge da girka wa kansa kalaci a gidan a maimakon ya yi satar da ta k

Ana zaman makokin mutuwar kunkuru mai shekaru 344 a fadar Ogbomoso

Yanzu haka fadar Soun na (Sarkin) Ogbomoso a Jihar Oyo tana ci gaba da zaman makokin mutuwar wani kunkuru da ta ce shi ne mafi tsufa a Afrika wanda ya

Yadda aka taimaka wa mesa ta hadeye akuyar manomi

Mutanen wani kauye a China sun taimaka wa wata mesa da ke hadiye awakin wani manomi. Mesa mai tsawon mita hudu tana hadiye awakin ne ba a sani ba kafi

Wata ta sayar da tagwayenta don biyan bashi da sayen sabuwar wayar salula

Bayan biciken da ’yan sanda suka gudanar sun kama wata uwa a kasar China, wadda ta sayar da tagwayen jariranta  kan Dalar Amurka  9,100 (kimanin Naira

Bakinta ya ki rufuwa bayan ta kyalkyata dariya

Likita ya yi kokarin rufe bakin wata ’yar kasar China bayan ta yi dariya, inda muka-mukinta ya ki komawa daidai. Wannan abu ya faru ne a ranar 1 ga Sa