Al’ajabi

Al’ajabi

Ya yanke kansa wajen bikin Ashura a Indiya

Wani dan Shi’a a kasar Indiya ya gille kansa bisa kuskure lokacin makokin Ashura da ya gabata. Mutumin mai suna Mohammed Sayum, ya yi kuskuren yanke k

Ango ya fasa auren amarya ranar biki bayan ya duba wayarta

Wani ango mai suna Joe, ya fasa auren amaryarsa lokacin da suke hanyarsu ta zuwa  coci don daurin auren. Angon ya dauki wannan mataki ne bayan ya gano

Matan aure biyu sun yi musayar mazansu a Kenya

Wadansu matan aure biyu a Karamar Hukumar Busia da ke  kasar Kenya sun yi musayar mazansu, don kawai su samu annashuwa da zaman lafiya. Daya daga ciki

Mai shekara 74 ta haifi ’yan biyu

Wata mata mai shekara 74 mai suna Mangayamma  da ke Kudancin Jihar Anthar Pradesh a kasar Indiya ta haifi ’yan biyu mata. Matar wanda take tare da mij

Ya harbe kansa a kokarin harbin wani lokacin fashi

Wani mutum da ya harbi wani da bindiga harsashin da ya harba ya dawo ya fasa gilashin motar da yake ciki kuma ya kashe shi. Mutumin ya ransa ne a ciki