Al’ajabi

Al’ajabi

Mata ta yanke mazakuntar mijinta ta ba kare ya cinye

’Yan sandan a kasar Ukraine sun ce wata matar aure ta yanke mazakuntar mijinta bisa zargin ya dauki shekaru yana wahalar da ita a zaman aurensu. Matar

An sace motar wanda ya shiga fashi a shago

An sace motar wani barawo da ya sha kwayoyin maye, lokacin da ya shiga cikin wani shago yana yin fashi a gefan hanya. A ranar Lahadi n da ta gabata ce

An saya wa karya mai kafafu shida keken guragu ta Naira dubu  175

Wata mata suna Lauren Salmon da ta mallaki wata karya a garin Orpington da ke birnin Landan na kasar Birtaniya, ta ce wata bakuwa da ta ziyarce ta kum

Saboda hana satar jarrabawa malami ya umarci dalibai su sanya katan a kansu

Wani malami a kasar Meziko ya umarci daliban wata kwaleji su sanya katan din kwali a kansu don rufe duk wata hanya da za ta iya sanya wani dalibi hang

An haife ta babu hannuwa amma tana girki da wasu abubuwa

Tana yin rubutu daukar hoto da kuma saka Wata mai suna Amy Brooks da aka haifa babu hannuwa kuma take da wani ciwo da ya haddasa rashin hannuwanta da