Ya yi shekara 40 ba tare da yin aski ba
Wani tsoho mai shekara 63, mai suna Sakal Deb Tuddu dan kasar Indiya ya shafe shekara 40 bai yi aski ko wanke kansa ba, hakan ya sa sumarsa ta yi tsaw
Al’ajabi
Wani tsoho mai shekara 63, mai suna Sakal Deb Tuddu dan kasar Indiya ya shafe shekara 40 bai yi aski ko wanke kansa ba, hakan ya sa sumarsa ta yi tsaw
Wata budurwa mai suna Runi Khatun, a Jihar West Bengal da ke kasar Indiya ta yi ta fama da ciwo inda hakan ya sa ta rika amai, daga nan aka yi gaggawa
Wani kare ya sanya tausayi a zukatan miliyoyin jama’a bayan da aka gano ya yi wata 18 a gefen hanyar da mamallakinsa mai suna Haris ya rasu sanadiyyar
An tsinci wasikar da wani mawallafi a yanzu dan kasar Birtaniya mai suna Paul Gilmore, ya saka a cikin kwalba shekara 50 da rubuta wasikar ya wurga a
Mai unguwar kauyen Ajanwa a garin Santrampur Tehsil, ya ce wani mutum mai shekara 60 ya mutu sanadiyyar sarar maciji a birnin Badodara a Jihar Gujarat