Al’ajabi

Al’ajabi

Ya ciji macijin da ya sare shi sun yi mutuwar kasko

Mai unguwar kauyen Ajanwa a garin Santrampur Tehsil, ya ce wani mutum mai shekara 60 ya mutu sanadiyyar sarar maciji a birnin Badodara a Jihar Gujarat

Ta yi amfani da maciji ta yi fashin mota

Hukumomi a Jihar Karolina ta Kudu da ke Amurka, suna tuhumar wata mata mai suna Hilmary Moreno- Berrios bisa zarginta da umartar direbar motar da take

Karnuka ne suka cinye mamallakinsu da ya bace a Afrilu

An gano kasusuwan wani mutum mai suna Freddie Mack a Jihar Tekzas da ke Amurka, da ya bace tun watan Afrilu inda aka gano karnukansa da yake kiwo ne s

Likitoci sun ciro kwaron da ke rayuwa a cikin kunnen wata

Bayan wata mata mai kimanin shekara 50 ta dade tana fama da ciwo da kuma jin wani sauti a cikin kunnenta, sai ta ziyarci asibiti a kasar Thailand inda

Ya mutu bayan ya ci tsaka a wajen gasa

Wani mutum mai suna David Dowell, ya samu kwarin gwiwar cinye wata tsaka a wajen wata liyafa da aka shirya a garin Brisbane da ke kasar Austireliya in