Al’ajabi

Al’ajabi

Ya sanya riguna 15 a jikinsa don kauce wa biyan kudin dakon kaya a jirgin sama

Wani fasinja mai suna John Irbine, daga kasar Scotland da ya fahimci cewa, kayansa ya wuce adadin nauyin da ake bukata ya yanke shawarar bullo da sabu

Kyanwa ta makale a injin mota ta yi tafiyar mil 40 da ita

Wata kyanwa ta rayu bayan an yi tafiya mai nisan mil 40 da ita a makale a cikin injin mota (bonet), wanda hakan y asa ta samu munanar kuna a jikinta.

Fursuna ya tsare daga kurukuku ta hanyar musaya da dan uwansa

Wani fursuna mai suna Murat mai kimanin shekara 19 da aka yanke wa hukuncin zaman gidan yarin a E Tipi Kapası a garin Mersin, da ke Kudancin kasar Tur

An samu gada mai dogon hancin da ke rufe bakinta

Wani kwararren masanin halittu mai suna Mista Trolle, ya kai mako guda a gabar ruwan kasar Rasha don daukar hoton wani jinsin dabbar gada da take rayu

Likita ta ciro tsaka mai rai da ta kwana biyu a kunnen wani

Wata likita mai suna Baranya Nganthabee, ta bayyana irin abin mamakin da ta ce, ba za ta taba mantawa da shi ba, a matsayinta na  likitar asibitin Raj