Al’ajabi

Al’ajabi

Minti 30 da haihuwa ta rubuta jarabawa a gadon asibiti

Wata mata ’yar kasar Habasha mai suna Almaz Derese, ta rubuta jarabawa bayan minti 30 da haihuwarta a gadon asibitin. Almaz Derese, mai kimanin shekar

An daure mai sayan abinci da sarka saboda kar ya gudu bai biya ba

A wani rahoton hoto da ake ta yadawa wanda ya janyo muhawara a shafukan sada zumunta a gidan cin abinci a kasar Peru, an bayyana wani matafiyi dan kas

An sa dokar dandake masu yin lalata da kananan yara a Amurka

Jihar Alabama da ke Amurka ta gabatar da sabuwar doka ga wanda duk aka samu da laifin yin lalata da kananan yara za a yi masa dandaka, ta hanyar ba sh

Yadda wata mata ta farke cikinta da reza ta ciro jariri

Wata mata mai suna Misis Joyce Kalinda a kasar Tanzaniya ta yi wa kanta tiyatar haihuwa inda ta yi amfani da reza ta farke cikinta ta ciro jariri. ‘Ya

An yanke wa uba hukuncin daurin shekara biyu saboda bude wasikar dansa

Kotu ta yanke wa wani mutumin kasar Sifaniya hukuncin dauri a gidan yari na shekara biyu, saboda bude wasikar da aka rubuta da adireshin dansa mai she