Al’ajabi

Al’ajabi

An ceto jaririn da aka sayar mako daya da haihuwarsa

Gwamnatin Jihar Edo ta ceto wani jariri dan kimanin sati daya da haihuwa daga hannun masu cinikin jarirai a tsakanin jihar da kuma Anambra. Kwamishina

Yadda matsafa suka yi wa wani yaro kisan gilla

Kafin a ankara matsafan suka jefar da gawar yaron bayan sun debe jininsa a garin Jos

Daga zuwa neman magani limami ya yi wa ’ya’yana ciki

Wata mara lafiya da ta tare a coci domin neman lafiya na zargin limamin cocin da yi wa ’ya’yanta biyu fyade. Matar ta ce faston ya lalata ’ya’yan ta b

Duk da tsufata matashi ya yi mini fyade

Wata tsohuwa mai shekara 95 da aka yi wa fyade a Kwanar Dan Gora da ke Karamar Hukumar Kiru a Jihar Kano, ta ce ta shiga damuwa fiye da tunani. A wata

An kama lauyan bogi yana tsaka da aiki a kotu

Wani lauyan bogi ya shiga hannu a lokacin da ya halarci zaman kotu domin kare wasu mutane da suka dauke shi aiki. ‘Yan sanda sun damke shi ne an