Al’ajabi

Al’ajabi

Radin suna ya ja wa mai kare daurin kwana 10 a gidan yari

Yan sanda a gabashin kasar China sun tsare wani matashi mai suna Ban dan shekara 30 mai kiwon karnukan Turawa na tsawan kwanaki 10 saboda laifin rada

Macijiya mai ido uku ta bayyana a kan titi a Australia

Hukumomin kula da gandun daji sun yi ta rarraba wasu hotuna na wata macijiya mai ido uku da aka gani a kan wani babban titi a Arewacin Australiya. Huk

Kare ya hadiye Naira dubu 64,800, an biya Naira dubu 52,650 wajen ciro kudin a asibiti

Wani kare da mamallakinsa ya rada wa suna Ozzie ya hadiye tsabar kudin da aka nade a cikin takardar ambulan da ya kai Fam £160 (daidai da Naira dubu 6

Talauci ya sa dalibi karatu da lantarkin hanya

Kyamarar sa ido ta CCTB ta dauki hoton wani matashi dan shekara 12 daga birnin Moche, a kasar  Peru, inda yake nazarin karatun da aka yi masa a makara

Matashi ya sare dan yatsarsa saboda kuskuren zaben wata jam’iyya a Indiya

Wani matashi mai shekara 25 dan kasar Indiya ya sare yatsarsa bayan ya yi kukuren zaben wata jam’iyya daban a babban zaben kasar da aka yi. Matashin m