Al’ajabi

Al’ajabi

Yadda wani ya yi kwanaki makale a ramin hakar gwal

An kubutar da wani mutum bayan ya shafe kwana biyu makale a tsohon ramin hakar ma’adanai a lokacin da ya je don neman gwal. John Waddell, dan shekara

An cire wuka da ta shekara 26 a kan wani mutum

Likitoci sun cire wukar a kokon kansa bayan shekara 26 yana fama da ita.

Ruwa ya ci su a kokarin guje wa mahara

Kananan yara da mata na cikin mutanen da suka nitse a ruwa a Jihar Neja

Ta yi garkuwa da diyarta ta ce kishiyarta ce

Ta nemi kudin fansa daga hannun mijinta amma ta ce bisa kuskure hakan ta faru.

An kori jami’in kwastan da ya ki karbar rashawar miliyan N180

Hukumar kwastam ta kori jami’inta da ya yi fice a yaki da cin hanci da rashawa, ACG Bashir Abubakar, wanda shugaba Buhari ya karamma a shekarar