Al’ajabi

Al’ajabi

Ta farfado daga doguwar suma bayan shekara 27

• Munira Abdulla, ’yar kasar Daular Larabawa hadarin mota ya rutsa da ita a 1991 • Sai da ta kwashe shekara 27 ba ta iya gane mutane • Tana fama da ra

Amarya ta nemi saki lokacin da suke hutun murnar aure

Wata amarya da ke hutun amarci tare da angonta a Hadaddiyar Daular Larabawa ta cike takardar neman saki a tsakaninta da angon a daidai lokacin da suke

Tagwaye sun samu rashin jituwa bayan shekara 20 suna amfani da lasisin tuki daya

Wadansu tagwaye a kasar China da suke da kama sosai da juna da hakan ya sanya suke amfani da lasisin tukin mota daya, sun samu rashin jituwa bayan she

Tsuntsu ya kashe mai shi a Amurka

Wani babban tsutsu da ake kira cassowary, da yake da dogayen faratu a kafafunsa ya kashe mutumin da ya mallake shi a gidan da ake kiwonsa a garin Gain

Hoton awon ciki ya nuna tagwaye suna fada a cikin mahaifa

– Mahaifinsu ya yi mamakin ganin jariran da ba a haifa ba na fada da juna. – Akalla mutum miliyan 2.5 suka yi ta tafka muhawara a shafukan sada