Al’ajabi

Al’ajabi

Yadda uba ya yi wa dansa gunduwa-gunduwa

Wani magidanci ya daddatsa dan cikinsa mai shekara hudu ya kuma binne gawar a cikin gidansa. Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar ta Anambra, SP Harun

Yadda aka kama kilogram 223 na tabar wiwi a motar alfarma

An kama wata motar alfarma kirar Range Rover makare da kusan kulli 300 na tabar wiwi a kan hanyar Kano zuwa Zariya. Asirin motar da ta dauko tabar wiw

Magidanci ya kashe uwar ‘ya’yansa, ya kuma kashe kansa

Rundunar ‘Yan Sandan Farin Kaya masu Bincikar Manyan Laifuka ta SCIID da ke Panti a Yaba, Jihar Legas na bincike a kan zargin wani mutum da kash

An kama wanda ake zargi da yi wa jaririya ‘yar wata uku fyade

Rundunar Samar da Kariya Ga Fararen Hula (NSCDC) ta kama wani mutun bisa zargin yin fyade ga wata yarinya ‘yar shekaru uku a jihar Nasarawa. Da

An haifi ‘yan uku masu dauke da COVID-19

Likitoci sun tabbatar da cewa wasu jarirai ‘yan uku da aka haifa na dauke da cutar COVID-19 bayan an yi musu gwajin cutar a kasar Mexico. Jami&#