Al’ajabi

Al’ajabi

Likitoci sun ciro karafuna 38 daga cikin wani mutum

Likitoci sun ciro karafuna 38 daga cikin wani mutum, wadanda mayen karfe ya tattare su wuri guda. Likitocin a Babban Asibitin Gwamnati na Rajib Gandhi

An ba dalibai damar zukar taba a aji don fahimtar darasin da za a koyar

Jami’ar Noma ta Yunan Agricultural Unibersity da ke China ta bai wa dalibai izinin zukar taba a aji don saurin fahimtar darasin da za a koyar da su ga

Yawan manta katin shaida ya sa an zana masa hoton katin a jiki

Wani matashi daga kasar Bietnam da ke tuhumarsa da yawan mance katin shaidarsa na dan kasa idan ya je mashaya da abokansa, hakan ya sa an yi masa zane

Murna: Kare ya diro daga bene hawa biyu ya karya wuyan mai shi

Wani dan kasar China da yake kiwon kare a gidansa yanzu haka na jinyar karaya wuya a asibiti, bayan da karensa ya diro akan wuyansa daga benen gidan h

Kyanwa ta samu gadon sama da Naira biliyan 72

Kyanwar wani fitaccen tela dan kasar Jamus marigayi Karl Lagerfeld, mai suna Choupette, za ta gaji tsabar kudi da ya kai Dalar Amurka miliyan 200 (kim