Al’ajabi

Al’ajabi

Dalibin da ya yi barci da na’urar sautin kunne ya zama kurma

Wani dalibin jami’a da ya kwanta barci yana sauraran wakoki ta hanyar amfani da na’urar sauti da ake makalawa a kunne ya tashi daga barcin ya zama kur

Ya zama kurman karya don kin sauraran matarsa na shekara 62

Wani magidanci mai suna Barry Dawson mai shekara 84 da ke zaune a birnin Waterbury a jihar Connecticut kasar Amurka, na fuskantar barazanar tilasta ma

An sace masa mota yana barci a ciki, bayan motar ta yi hadari ya farka

Wani mutum da ya kwanta a kujerar bayan motarsa yana barci a jihar Delaware a Amurka an sace shi da motarsa, har sai da motar ta yi hadari ya farka da

Rashin bin dokar hanya yasa tsohon shugaban kasa bada hannu a hanya

Sakamakon rashin bin dokar hanya yasa tsohon shugaban kasar Ghana, Jerry John Rawlings ya ajiye motarsa a gefen hanya ya shiga tsakiyan titin hanyar b

Hukumomin Jamus sun kwace karen wanda ta gaza biyan haraji sun sayar

Wata kafar labarai ta kasar Jamus ta ruwaito cewa, an kwace karen wata mata saboda gaza biyan kudin haraji inda aka sanya karen a kasuwar Intanet ta e